Posts

Sabon Dan Dambe Corona virus Yayi Wasa 41 Ba'a Buge Shi Ba.........

Image
Autan Ali wanda akafi sani da  Corona virus ya buga  wasan Dambe 41 haryanzu ankasa samun wanda zai buge shi a gidan Damben Ado Bayero Square dake garin kano.